Na yi tunanin rubuta wannan karamin littafin ne domin in bayar da gudumawa ta a bangaren kyautata tarbiyyar 'ya'yanmu da ma ta al'umma baki-daya cikin harshen Hausa. Da kuma amsa kiran Malamanmu bisa nuna muhimmancin rubuce-rubuce domin yada ilimin Addinin Allah (wato Musulunci). Kuma ina rokon Allah da Ya bani dacewa da yardarSa, kuma Ya taimakamin kan wannan aiki na alkhairi, sa'annan Ya sanya wannan aiki ya zamo mai amfani gare ni da al'umma baki-daya. Na sanyawa littafin suna: "Yabanya, Allah Ya Fish-she ki Fari " ne bisa aron kalmar da a kodayaushe Shugaban Majalisar Malamai ta kasa, ta...
Na yi tunanin rubuta wannan karamin littafin ne domin in bayar da gudumawa ta a bangaren kyautata tarbiyyar 'ya'yanmu da ma ta al'umma baki-daya cikin...